[ { "title": "Don mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya saurara kuma ya ji shi?", "body": "Ya roƙi Yahweh ya saurara kuma yi ji domin Dauda talaka ne kuma tsanantacce." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roki Allah yayi masa lokacin da ya yarda ya dogara ga Allah?", "body": "Dauda ya roƙi Allah ya kare shi ya kuma ceci shi." } ]