ha_psa_tq_l2/66/16.txt

10 lines
305 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin zai bayyana ga dukkan masu tsoron Allah?",
"body": "Zai bayyana abin da Allah yayi wa ransa."
},
{
"title": "Mene ne Ubangiji zai yi idan marubucin ya dubi zunubin zuciyarsa?",
"body": "Idan ya dubi zunubin a cikin zuciyarsa Ubangiji ba zai saurare shi ba."
}
]