[ { "title": "Mene ne marubucin zai bayyana ga dukkan masu tsoron Allah?", "body": "Zai bayyana abin da Allah yayi wa ransa." }, { "title": "Mene ne Ubangiji zai yi idan marubucin ya dubi zunubin zuciyarsa?", "body": "Idan ya dubi zunubin a cikin zuciyarsa Ubangiji ba zai saurare shi ba." } ]