ha_psa_tq_l2/65/08.txt

10 lines
327 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne yake tsoron shaidan ayyukan Allah?",
"body": "Waɗanda ke zama a can ƙarshen duniya suna jin tsoron alamun ayyukan Allah."
},
{
"title": "Yaya Dauda yake cewa Allah na taimakon duniya?",
"body": "Allah ya bada ruwa, wadatätar da ita, kuma ya shirya kasar domin bada abinci wa 'yan adam."
}
]