[ { "title": "Wane ne yake tsoron shaidan ayyukan Allah?", "body": "Waɗanda ke zama a can ƙarshen duniya suna jin tsoron alamun ayyukan Allah." }, { "title": "Yaya Dauda yake cewa Allah na taimakon duniya?", "body": "Allah ya bada ruwa, wadatätar da ita, kuma ya shirya kasar domin bada abinci wa 'yan adam." } ]