ha_psa_tq_l2/99/06.txt

10 lines
389 B
Plaintext

[
{
"title": "Su wane ne mutanen nan da suka yi addu'a ga Yahweh kuma ya amsa masu?",
"body": "Wadansu daga mutanen da sun yi addu'a ga Yahweh kuma ya amsa masu sune Musa, Haruna, da Sama'ila."
},
{
"title": "Yaya mutanen da sun yi addu'a ga Yahweh sun amsa abin da ya fada?",
"body": "Mutanen da sun yi addu'a sun kiyaye tsattsarkan umarnin Yahweh da farillan da ya basu."
}
]