[ { "title": "Su wane ne mutanen nan da suka yi addu'a ga Yahweh kuma ya amsa masu?", "body": "Wadansu daga mutanen da sun yi addu'a ga Yahweh kuma ya amsa masu sune Musa, Haruna, da Sama'ila." }, { "title": "Yaya mutanen da sun yi addu'a ga Yahweh sun amsa abin da ya fada?", "body": "Mutanen da sun yi addu'a sun kiyaye tsattsarkan umarnin Yahweh da farillan da ya basu." } ]