ha_psa_tq_l2/49/16.txt

10 lines
360 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaushe marubucin yace kada ka ji tsoro?",
"body": "Kada mutane su ji tsoro lokacin da sunyi arziki, sa'ad da darajar gidansu ta ƙaru."
},
{
"title": "Don mene ne marubucin yace kada ka ji tsoro?",
"body": "Yace kada ya ji tsoro domin lokacin da mai arziki ya mutu, ba zai ji komai ba, kuma darajarsa ba zata tafi tare da shi ba."
}
]