[ { "title": "Yaushe marubucin yace kada ka ji tsoro?", "body": "Kada mutane su ji tsoro lokacin da sunyi arziki, sa'ad da darajar gidansu ta ƙaru." }, { "title": "Don mene ne marubucin yace kada ka ji tsoro?", "body": "Yace kada ya ji tsoro domin lokacin da mai arziki ya mutu, ba zai ji komai ba, kuma darajarsa ba zata tafi tare da shi ba." } ]