ha_psa_tq_l2/78/07.txt

6 lines
277 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne yana da muhimmanci kakkanin Asaf su koyar da dokokin Yahweh wa 'ya'yansu?",
"body": "Yana da muhimmanci su koyas da dokokin Yahweh wa 'yayan su domin 'ya'yan ba zasu zama kamar kakanninsu ba, da suka zama da taurin kai da tsara mai tayarwa."
}
]