[ { "title": "Don mene ne yana da muhimmanci kakkanin Asaf su koyar da dokokin Yahweh wa 'ya'yansu?", "body": "Yana da muhimmanci su koyas da dokokin Yahweh wa 'yayan su domin 'ya'yan ba zasu zama kamar kakanninsu ba, da suka zama da taurin kai da tsara mai tayarwa." } ]