ha_psa_tq_l2/78/05.txt

6 lines
245 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Yahweh ya umurci kakkanin Asaf su koyas da dokokin Yahweh wa 'ya'yansu?",
"body": "Yahweh ya umarta wannan domin tsara mai zuwa ta iya sanin umarnansa, 'ya'yan da ba a haifa ba, su kuma su faɗi wa 'ya'yansu."
}
]