[ { "title": "Don mene ne Yahweh ya umurci kakkanin Asaf su koyas da dokokin Yahweh wa 'ya'yansu?", "body": "Yahweh ya umarta wannan domin tsara mai zuwa ta iya sanin umarnansa, 'ya'yan da ba a haifa ba, su kuma su faɗi wa 'ya'yansu." } ]