ha_psa_tq_l2/35/01.txt

10 lines
378 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh yayi masa?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh yayi gäba da waɗanda ke gäba da shi, kuma ya yaƙi waɗanda suka yaƙi shi."
},
{
"title": "Wanne makamai Dauda ya roƙi Yahweh yayi amfani da shi wurin taimakon sa?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya yi amfani da babba da ƙamarin garkuwa, da mashi, da kuma ƙaramin gatari."
}
]