[ { "title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh yayi masa?", "body": "Dauda ya roƙi Yahweh yayi gäba da waɗanda ke gäba da shi, kuma ya yaƙi waɗanda suka yaƙi shi." }, { "title": "Wanne makamai Dauda ya roƙi Yahweh yayi amfani da shi wurin taimakon sa?", "body": "Ya roƙi Yahweh ya yi amfani da babba da ƙamarin garkuwa, da mashi, da kuma ƙaramin gatari." } ]