ha_psa_tq_l2/23/05.txt

10 lines
225 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh yake shiryawa a gaban Dauda?",
"body": "Yahweh ya shirya teburi a gabar fuskar makiyan Dauda."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ya shafe?",
"body": "Yahweh ya shafe kan Dauda da mai."
}
]