[ { "title": "Mene ne Yahweh yake shiryawa a gaban Dauda?", "body": "Yahweh ya shirya teburi a gabar fuskar makiyan Dauda." }, { "title": "Mene ne Yahweh ya shafe?", "body": "Yahweh ya shafe kan Dauda da mai." } ]