ha_psa_tq_l2/87/01.txt

14 lines
341 B
Plaintext

[
{
"title": "A ina ne an gina birnin Ubangiji?",
"body": "An gina a dutse mai tsarki."
},
{
"title": "Yaya Yahweh yake ƙaunar ƙofofin Sihiyona?",
"body": "Yana ƙaunar ta fiye da rumfuna na Yakubu."
},
{
"title": "Mene ne an ce game da birnin Allah?",
"body": "An faɗi maɗaukakan abubuwa game da kai birnin Allah."
}
]