[ { "title": "A ina ne an gina birnin Ubangiji?", "body": "An gina a dutse mai tsarki." }, { "title": "Yaya Yahweh yake ƙaunar ƙofofin Sihiyona?", "body": "Yana ƙaunar ta fiye da rumfuna na Yakubu." }, { "title": "Mene ne an ce game da birnin Allah?", "body": "An faɗi maɗaukakan abubuwa game da kai birnin Allah." } ]