ha_psa_tq_l2/108/11.txt

10 lines
322 B
Plaintext

[
{
"title": "Taimakon wane Dauda yace wofi ne?",
"body": "Dauda ya roki taimakon Allah saboda taimakon mutum wofi ne."
},
{
"title": "Yaya Dauda kwatanta nasararsa da taimakon Allah?",
"body": "Dauda yace da cewa mayaƙansa zasu yi nasara da taimakon Allah, saboda Allah zaya tattake ƙasa makiyan Dauda."
}
]