[ { "title": "Taimakon wane Dauda yace wofi ne?", "body": "Dauda ya roki taimakon Allah saboda taimakon mutum wofi ne." }, { "title": "Yaya Dauda kwatanta nasararsa da taimakon Allah?", "body": "Dauda yace da cewa mayaƙansa zasu yi nasara da taimakon Allah, saboda Allah zaya tattake ƙasa makiyan Dauda." } ]