ha_psa_tq_l2/36/03.txt

14 lines
395 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne maganar mugun mutum yake kama?",
"body": "Maganarsa na zunubi da yaudara ne."
},
{
"title": "Mene ne mai aikata mugunta ba ya so ya zama?",
"body": "Baya so ya zama mai hikima da mai aikata nagarta."
},
{
"title": "Mene ne mugun mutum yake yi lokacin da ya kwanta a gadon sa?",
"body": "Yana shirya yadda zai yi zunubi lokacin da ya kwanta a gadonsa."
}
]