[ { "title": "Mene ne maganar mugun mutum yake kama?", "body": "Maganarsa na zunubi da yaudara ne." }, { "title": "Mene ne mai aikata mugunta ba ya so ya zama?", "body": "Baya so ya zama mai hikima da mai aikata nagarta." }, { "title": "Mene ne mugun mutum yake yi lokacin da ya kwanta a gadon sa?", "body": "Yana shirya yadda zai yi zunubi lokacin da ya kwanta a gadonsa." } ]