ha_psa_tq_l2/40/10.txt

10 lines
386 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda baya ɓoye ba?",
"body": "Bai ɓoye amincin Allah a zuciyarsa ba ko amintaccen alƙawarin Allah ko gaskiyarsa ga babban taron ba."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yayi addu'a Yahweh yayi masa?",
"body": "Dauda yayi addu'a kar Yahweh ya ɓoye ayyukan jinkansa daga Dauda amma bari amintaccen alƙawarin Yahweh kuma da garkiyarsa ya ƙebe Dauda."
}
]