[ { "title": "Mene ne Dauda baya ɓoye ba?", "body": "Bai ɓoye amincin Allah a zuciyarsa ba ko amintaccen alƙawarin Allah ko gaskiyarsa ga babban taron ba." }, { "title": "Mene ne Dauda yayi addu'a Yahweh yayi masa?", "body": "Dauda yayi addu'a kar Yahweh ya ɓoye ayyukan jinkansa daga Dauda amma bari amintaccen alƙawarin Yahweh kuma da garkiyarsa ya ƙebe Dauda." } ]