ha_psa_tq_l2/40/03.txt

10 lines
353 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne dayawa zasu yi domin Allah ya sabuwar wakar yabo a bakin Dauda?",
"body": "Dayawa zasu gani su kuma girmama Yahweh kuma su dogara ga Yahweh."
},
{
"title": "Wane ne mai albarka?",
"body": "Mutum da ya maida Yahweh madogararsa kuma baya girmama masu fahariya ko waɗanda suka juya wa Allah baya su na da albarka."
}
]