[ { "title": "Mene ne dayawa zasu yi domin Allah ya sabuwar wakar yabo a bakin Dauda?", "body": "Dayawa zasu gani su kuma girmama Yahweh kuma su dogara ga Yahweh." }, { "title": "Wane ne mai albarka?", "body": "Mutum da ya maida Yahweh madogararsa kuma baya girmama masu fahariya ko waÉ—anda suka juya wa Allah baya su na da albarka." } ]