ha_psa_tq_l2/81/13.txt

10 lines
329 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh yake marmari wa mutanensa?",
"body": "Yahweh yana son mutanensa su ji kuma su yi tafiya a hanyar sa."
},
{
"title": "Mene ne yahwe zai yi wa mutanensa domin su ji kuma su yi tafiya a hanyar sa?",
"body": "Zai hanzarta mamaye abokan gabarsu in kuma juya hannuna akan masu zaluntar su."
}
]