[ { "title": "Mene ne Yahweh yake marmari wa mutanensa?", "body": "Yahweh yana son mutanensa su ji kuma su yi tafiya a hanyar sa." }, { "title": "Mene ne yahwe zai yi wa mutanensa domin su ji kuma su yi tafiya a hanyar sa?", "body": "Zai hanzarta mamaye abokan gabarsu in kuma juya hannuna akan masu zaluntar su." } ]