ha_psa_tq_l2/92/14.txt

10 lines
319 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne masu adalci suke yi don su shela cewa Yahweh mai adalci ne?",
"body": "Masu adalci sukan ba da 'ya'ya har ma a kwanakin tsufansu kuma suna nan kore shar."
},
{
"title": "Don me Yahweh shi ne dutsen marubucin? ",
"body": "Yahweh shi ne dutsensa domin ba bu rashin adalci a cikinsa."
}
]