[ { "title": "Mene ne masu adalci suke yi don su shela cewa Yahweh mai adalci ne?", "body": "Masu adalci sukan ba da 'ya'ya har ma a kwanakin tsufansu kuma suna nan kore shar." }, { "title": "Don me Yahweh shi ne dutsen marubucin? ", "body": "Yahweh shi ne dutsensa domin ba bu rashin adalci a cikinsa." } ]