ha_psa_tq_l2/70/04.txt

10 lines
328 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake so waɗanda suke neman Yahweh suyi?",
"body": "Yana so suyi murna kuma suyi farinciki cewa, \"A yabi Allah.\""
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake nema daga wurin Allah domin talaka ne kuma mai buƙata?",
"body": "Dauda yana so Allah yayi sauri da taimako kuma ya ƙubutar da shi."
}
]