[ { "title": "Mene ne Dauda yake so waɗanda suke neman Yahweh suyi?", "body": "Yana so suyi murna kuma suyi farinciki cewa, \"A yabi Allah.\"" }, { "title": "Mene ne Dauda yake nema daga wurin Allah domin talaka ne kuma mai buƙata?", "body": "Dauda yana so Allah yayi sauri da taimako kuma ya ƙubutar da shi." } ]