ha_psa_tq_l2/70/01.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake roƙan Allah yayi?",
"body": "Dauda na roƙan Allah ya cece shi kuma ya taimake shi da sauri."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake so Allah yayi wa waɗanda ke neman ransa?",
"body": "Dauda yana so Allah ya sa waɗanda ke so su ɗauki raina su ji kunya su ƙasƙanta, bari su koma baya a wulaƙance."
}
]