[ { "title": "Mene ne Dauda yake roƙan Allah yayi?", "body": "Dauda na roƙan Allah ya cece shi kuma ya taimake shi da sauri." }, { "title": "Mene ne Dauda yake so Allah yayi wa waɗanda ke neman ransa?", "body": "Dauda yana so Allah ya sa waɗanda ke so su ɗauki raina su ji kunya su ƙasƙanta, bari su koma baya a wulaƙance." } ]