ha_psa_tq_l2/69/34.txt

10 lines
327 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yace zai yabi Allah?",
"body": "Sama, duniya, tekuna, da dukkan abu mai motsi zai yabi Allah."
},
{
"title": "Mene ne Allah zai yi wa Sihiyona da kuma birnin Yahuda?",
"body": "Gama Allah zai ceci Sihiyona ya kuma sake gina biranen Yahuda, kuma mutane zasu zauna a can ya zama nasu."
}
]