[ { "title": "Mene ne Dauda yace zai yabi Allah?", "body": "Sama, duniya, tekuna, da dukkan abu mai motsi zai yabi Allah." }, { "title": "Mene ne Allah zai yi wa Sihiyona da kuma birnin Yahuda?", "body": "Gama Allah zai ceci Sihiyona ya kuma sake gina biranen Yahuda, kuma mutane zasu zauna a can ya zama nasu." } ]