ha_psa_tq_l2/98/07.txt

10 lines
389 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya marubuci ya karfafa halitun Yahweh su amsa zuwansa?",
"body": "Marubuci ya ce tekuda dukkan abin dake cikinsa kuma duniya da mazaunen ta su yi ihu, kuma sai rafuffuka su tafa hannuwansu kuma sai duwatsu su raira wakar yabo."
},
{
"title": "Yaya Yahweh zai shar'anta duniya?",
"body": "Yahweh zai shar'anta duniya da adalci kuma al'ummai tare da gaskiya."
}
]