[ { "title": "Yaya marubuci ya karfafa halitun Yahweh su amsa zuwansa?", "body": "Marubuci ya ce tekuda dukkan abin dake cikinsa kuma duniya da mazaunen ta su yi ihu, kuma sai rafuffuka su tafa hannuwansu kuma sai duwatsu su raira wakar yabo." }, { "title": "Yaya Yahweh zai shar'anta duniya?", "body": "Yahweh zai shar'anta duniya da adalci kuma al'ummai tare da gaskiya." } ]