ha_psa_tq_l2/84/07.txt

26 lines
857 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne masu albarka ke bayyana?",
"body": "Su na bayyana gaban Allah cikin Sihiyona."
},
{
"title": "Wane ne marubucin yake so ya ji addu'arsa?",
"body": "Yana so Yahweh mai runduna ya ji addu'arsa."
},
{
"title": "Wane ne marubucin yake so ya ji abin da yake faɗi?",
"body": "Yana so Allahn Yakubu ya ji abin da yake faɗi"
},
{
"title": "Mene ne marubucin yake so Allah ya ƙula da shi kuma ma wanene Allah ya damu?",
"body": "Yana son Allah ya ƙula da garkuwarsu kuma ya damu da shafaffun Allah."
},
{
"title": "Rana a haraban Allah na kama da menene?",
"body": "Yini ɗaya cikin haraban Yahweh ya fi shekara dubu a wani wuri."
},
{
"title": "Don mene ne marubucin zai kasance a gidan Allahnsa a kan ya zauna a rumfar mugaye?",
"body": "Ya gwammace ya zama mai tsaron ƙofa cikin gidan Allahnsa."
}
]