[ { "title": "Ina ne masu albarka ke bayyana?", "body": "Su na bayyana gaban Allah cikin Sihiyona." }, { "title": "Wane ne marubucin yake so ya ji addu'arsa?", "body": "Yana so Yahweh mai runduna ya ji addu'arsa." }, { "title": "Wane ne marubucin yake so ya ji abin da yake faɗi?", "body": "Yana so Allahn Yakubu ya ji abin da yake faɗi" }, { "title": "Mene ne marubucin yake so Allah ya ƙula da shi kuma ma wanene Allah ya damu?", "body": "Yana son Allah ya ƙula da garkuwarsu kuma ya damu da shafaffun Allah." }, { "title": "Rana a haraban Allah na kama da menene?", "body": "Yini ɗaya cikin haraban Yahweh ya fi shekara dubu a wani wuri." }, { "title": "Don mene ne marubucin zai kasance a gidan Allahnsa a kan ya zauna a rumfar mugaye?", "body": "Ya gwammace ya zama mai tsaron ƙofa cikin gidan Allahnsa." } ]