ha_psa_tq_l2/83/16.txt

10 lines
335 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Asaf ya roƙi Yahweh ya cika fuskokin maƙiyansa da kunya?",
"body": "Ya roƙi Allah ya cika fuskokinsu da kunya domin su nemi sunanka, Ya Yahweh."
},
{
"title": "Mene ne Asaf yake so ya faru da maƙiyan Allah?",
"body": "Yana so su sha kunya, su firgita har abada kuma su lalace cikin kunya."
}
]