[ { "title": "Don mene ne Asaf ya roƙi Yahweh ya cika fuskokin maƙiyansa da kunya?", "body": "Ya roƙi Allah ya cika fuskokinsu da kunya domin su nemi sunanka, Ya Yahweh." }, { "title": "Mene ne Asaf yake so ya faru da maƙiyan Allah?", "body": "Yana so su sha kunya, su firgita har abada kuma su lalace cikin kunya." } ]