ha_psa_tq_l2/135/01.txt

6 lines
201 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne ya kamata ya yabi Yahweh?",
"body": "Su barorin Yahweh, waɗanda suke tsayawa a cikin haikalin Yahweh, kuma waɗanda suke cikin harabun gidan ya kammata su yabi Yahweh."
}
]