[ { "title": "Wane ne ya kamata ya yabi Yahweh?", "body": "Su barorin Yahweh, waɗanda suke tsayawa a cikin haikalin Yahweh, kuma waɗanda suke cikin harabun gidan ya kammata su yabi Yahweh." } ]