ha_psa_tq_l2/11/05.txt

22 lines
559 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne Yahweh yake gwadawa?",
"body": "Yana gwada kirki da miyagu dukka."
},
{
"title": "Wane ne Yahweh ya tsana?",
"body": "Ya tsane wanda suna ƙaunar tashin hankali."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh yake yi wa mugaye?",
"body": "Yana ruwan garwashin wuta da kibiritu a kan su kuma zuba iska mai konewa daga finjilarsa."
},
{
"title": "Tunanin menene Yahweh yake yi a kan masu adalci?",
"body": "Yana kaunar adalci."
},
{
"title": "Me zai faru ga masu gaskiya?",
"body": "Masu gaskiya za su ga fuskar Yahweh."
}
]