[ { "title": "Wane ne Yahweh yake gwadawa?", "body": "Yana gwada kirki da miyagu dukka." }, { "title": "Wane ne Yahweh ya tsana?", "body": "Ya tsane wanda suna ƙaunar tashin hankali." }, { "title": "Mene ne Yahweh yake yi wa mugaye?", "body": "Yana ruwan garwashin wuta da kibiritu a kan su kuma zuba iska mai konewa daga finjilarsa." }, { "title": "Tunanin menene Yahweh yake yi a kan masu adalci?", "body": "Yana kaunar adalci." }, { "title": "Me zai faru ga masu gaskiya?", "body": "Masu gaskiya za su ga fuskar Yahweh." } ]