ha_psa_tq_l2/42/07.txt

14 lines
385 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya mamaye murubucin?",
"body": "Dukkan raƙuma ruwan Allah da matsirgan ruwaye sun mamaye maruɓucin."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi da rana?",
"body": "Yahweh zai umurci amintaccen alƙawarinsa da rana."
},
{
"title": "menene zai faru da dare?",
"body": "Da dare wakar Allag zai kasance da maruɓucin, addu'ar Allah ce ta rayuwarsa."
}
]