[ { "title": "Mene ne ya mamaye murubucin?", "body": "Dukkan raƙuma ruwan Allah da matsirgan ruwaye sun mamaye maruɓucin." }, { "title": "Mene ne Yahweh zai yi da rana?", "body": "Yahweh zai umurci amintaccen alƙawarinsa da rana." }, { "title": "menene zai faru da dare?", "body": "Da dare wakar Allag zai kasance da maruɓucin, addu'ar Allah ce ta rayuwarsa." } ]