ha_psa_tq_l2/41/10.txt

14 lines
456 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh yayi wa Dauda?",
"body": "Yahweh yi masa jinƙai kuma ya ɗaga ni sama saboda ya mai da martani ga waɗanda sun tsane shi."
},
{
"title": "Ta yaya Dauda ya san Yahweh na farinciki da shi?",
"body": "Dauda ya san wannan domin maƙiyansa basu yi nasara a kan sa ba."
},
{
"title": "Ta yaya Yahweh ke tallafan Dauda?",
"body": "Yahweh na tallafansa cikin amincinsa kuma za ya kiyaye ni a fuskarsa har abada."
}
]